Dake Zanyi Rayuwa

Kalaman masoya zafafa 2023

Dake zanyi rayuwa

..........Suna....... Inajin cewa na samu komai a rayuwa, amma Akwai Abunda nake da gurbin sa, kuma inajin Cewa Kece Zaki cikamin Wannan Gurbin, idan muka ga wasu mutanen Sai muji muna son bin bayansu, kadan daga ciki kuma Sai muji munason hada tafiya dasu, amma ke kawai sai naji inasone na rike hannunki mu tafi, Banason Rasaki a rayuwata Domin inasonki ne na har abadan abada. Kuma har izuwa gaba da numfashina mutuwa ma saidai ta dauki ruhin mu, amma ko bayan mutuwa sai Munyi rayuwa dake, Duk tsawon lokacin dana dauka dake ban taba yin Asara ba duk abunda nake miki ribace agaremu ni dake. Post a Comment

0 Comments