Yadda zaka mallake zuciyar budurwaka da kalamai masu sanyaya zuciya

 Kalaman da zasusah ka mallake zuciyar budurwaka gaba daya 


Acikin Kowane dare nakan kwana da farin ciki a cikin zuciyata Tare Da sanin cewa Na Mallaki mafi kyawun mace a duniya. Kuma har ma ina jin daɗi Da farin ciki idan na farka kowace safiya saboda koyaushe ina farkawa ne da tunani mafi kyawun abinda kike fada mini na Kalamai Masu Dadi, da kuma wanda zasu faru dani Dake a rayuwa - Sahibata Kin bani farin ciki mara misaltuwa kuma kwanciyar hankalina Ya Samu Ne A tare Dake, Soyayyar ki cikin zuciya ta Batada Iyaka. Ina son ki fiye da irin Son Da Nakewa kaina Muradina.

.

Soyayyar Ki ta sanya kyakkyawar waƙa a cikin zuciyata, wacce take sanya zuciyata cikin farin ciki kowace rana. Kin shigo rayuwata kin sanya Ta Cika Da Soyayyar ki, kuma ba tare da kin bincika ba. Lallai kin Mallaki albarka Har Tayi miki sutura kuma burina shine koyaushe Mu girmama juna, Tallafawa Juna, Tare da kare juna da soyayya har zuwa ƙarshen zamani Ma'ana Qarshen Rayuwa. Ina son ki fiye da taurarin dake Haskaka Sararin Samaniya. Sonki Tamkar hasken farin watane wanda ke Haskake Sararin farfajiyan Samaniya dake cikin Zuciya ta.

.Ya Ke Mamallakiyar Zuciyata, ina son ki sani cewa zan rayu a duk tsawon rayuwata ina mika godiya ga Allah (S W A) bisa ni'imar da yayi Miki Ta Iya magana mai kyau, Kin san yadda ake kulawa da Soyayya, ko Shafin Yanar Gizo Ta Newlovevoice Bazai Nuna Miki yadda ake rubuta kaman Soyayya ba. Ina so na Tabbatar miki cewa kece ke kadai, kamar yadda ke ma a gareki ni kadai ne. Ina jin wani Farin ciki sabo Kullum don samun ki a cikin zuciyata. Kuma ina mana fatan wata kyakkyawar gobe tare da ke a rayuwata. Ina son ki fiye da yadda kike tsammani, Abar ƙaunata.

.

BabyNa, ki sani cewa na san ba sai na tuna miki yadda idanunki suke da ban sha'awa da kyau ba. Duk lokacin da na kalli idanunki zan ga yadda zamantakewar mu tare da Rayuwa Mai Dadi zata kasance Tsakanin mu a nan gaba. Ni dai ba zan iya dauke idanuna daga kanki ba; akan wannan kyakkyawar fuskar taki. Kina da kyau idan kika Sa murmushi a fuskarki yayin da idanunki kyawawa ke haskaka duniyar xuciyata ta. Ina son ki sosai, kyakkyawata. 

.


Dole ne in zama mutum daya mai sa'a a cikin wannan duniyar dan samun ki a rayuwata. Kin fi karfin abin da zan yi wa mace fata. Saboda kin mallaki Abubuwa da yawa fiye da yadda zan iya nema. Lallai kece aka aiko mini domin Nayi rayuwa mai inganci. Zan rayu a sauran Abunda Ya Rage na rayuwata ina mai girmama ki, girmamawa da kuma kaunarki na duk wani numfashina. Ina son ki har zuwa ranar da Rana zata Tafi Amma bazata dawo ba gimbiy

Post a Comment

0 Comments