MSMEDAN REGISTRATION

 Wannan offer ne daga gwamnatin tarayya wacce ta fito dashi musamman saboda qananan masana'antu. Zakayiwa Masana'antarka Ko wace iri ce register, ko wani Sana'a Kwai, Kuma Cikawa Kyauta Ne.


Ana Yiwa Mutane Training, Sannan Ana Basu Tallafi.

Abunda Ake Buqata:

Suna

Number Waya

Email

BVN

Yadda Ake Cikawa:

Ka Tabbatar Email Dinka Yana Aiki Domin Bayan ka Gama Cikawa Suna Turo Certificate of Registration Wato Shaidar Cewa Kayi Register Dasu Kuma Gwamnati Ta Sanka. Sannan Suna Bada Wani Number Me Suna SUIN, Itace Shaidar Ka Na Cewa Ka Cika. A Kula Sosai Wajen Cikawa Domin Gudun Yin Kuskure.

Domin Cikawa A Shiga Nan.

smedanregister

Kuyi Sharing Wannan Post Din domin Yan Uwa Su Samu Kafun A Kulle. 

Post a Comment

2 Comments

Yusuf said…
Yusuf umaryusuf762@gmail.com