Yadda Zaka Samu MB 100 Tareda Minti 12 Na kiran Waya Akan Naira Dari Kacal a Layin Ka Na MTN

 Muna Kawo Muku Irin wadannan Offer dinne Domin Mu Anfana Dukkan Mu. 

Yadda Zaka Samu MB 100 Tareda Minti 12 Na kiran Waya Akan Naira Dari Kacal.

Tsarin Yanayi a Ko Wani Tsari Na MTN.


Amma Idan Kanason Ka More Bunus Kashi Biyu Saika Koma Tsarin Betatalk. 

Da Farko Ka Tabbata BaaBa'a Binka Bashi. saika Siwo Katin Naira 100 Kasa. idan Ka Saka Katin MTN a Layinka Na MTN, Sai Ka Danna Wannan Number *567*119# Zasu Nuna Maka Option Guda Biyu Sai Ka Shiga Na 1, Kana Shiga Zasu Sake Ce Maka Proceed Kana Sakawa Shikenan Zasu Ce Maka Successful. 

Yadda Ake Duba Kudin Ba Wahala Kawai Ka Danna *559*8# Zasu Nuna Maka Minutes Da Kuma MB Naka.

Karin Bayani.

MBn da Kudin Kwana Uku Kawai Suke Sunyi Expire Sai a Kula.

Idan Kana Aiki Da Tsarin Beta Talk Ne Idan Ka Bude Datan Wayar Ka Bayan Datanka Ya Qare Zasu Taba Maka Kudin Ka Ko Bunus Dinka, To Ga Yadda Zaka Tsaida. Ka Dannan *131*201# Kana Danna Calling Zasu Turo Maka Message Cewa An Cireka Daga Tsarin N3.07/MB. Ma'ana Sun daina Taba Maka Kudi Bayan Datanka Ya Qare.

Ku Cigaba Da Ziyartan Shafin mu Mai Albarka Domin Samu  Irin Wadannan Garabasa.

Post a Comment

0 Comments