Yadda Ake Cika Bashin Manoma

Atocinabp Wani Qungiya Ne Na Manoma Da Suka Hada Karfi Wajen Ganin Babban Bankin Najeriya Ya Basu Bashin Kudi Domin Inganta Harkar Noma. Amma Wannan Kudi Bashine, Kuma Kowa Na Iya Cikawa

Ga Abubuwan Da Ake Bukata

  1. BVN 
  2. Phone Number
  3. Next of Kin BVN. 
Akwai Slip Da Suke Bayarwa Wanda Idan Ka Gama Cikawa Kayi Taba Kan Register Zasu Kaika Inda Zakayi Login Saika Saka BVN Da Kayi Register Dashi Dakuma Number Waya, Saika Taba Kan Print Slip.
Sannan Wajen Cikawa a Kula Da Kyau A Saka Komai Daidai.

Domi  Cikawa a Shiga Koren Rubutun Nan

Shiga Nan

Allah Ya Bamu Sa'a

Post a Comment

0 Comments