N-Power Verification

 Gwamnati Ta Kaddamar Da Rukunin 'C' Na Shirin N-Power...an fitar da matakan da masu shiga shirin za su bi


kira ga dukkan waɗanda su ka nemi shiga cikin rukunin da su gaggauta bin waɗannan matakan ba tare da ɓata lokaci ba:


1. Su duba imel ɗin su da su ka bayar lokacin neman shiga shirin domin ganin matakan da za su bi su shiga gidan yanar shirin.


2. Su shiga www.nasims.gov.ng domin shiga gidan yanar masu neman a ɗauke su a shirin saboda su bada ƙarin bayanan da ake nema game da su.


3. Su bi umarnin da aka jera a gidan yanar tare da yin jarabawar intanet da aka tsara a wajen..

4. Da Zarar Kun Bude Manhajar, Ku Shiga Inda aka Rubuta Forgot Password. Sai Kusa Email Naku Sai Ku Dannan Send Link.

5. Ku Jira Na Yan Mintoci Zasu Turo Muku sako Ta Email sai Kuyi Verification.

Post a Comment

0 Comments