NYIF sun fara turawa mutane kudin da akamusu approved

 Nigerian youth investment fund wato NYIF sun fara turawa mutane sakon approved na kudaden da aka musu approved 


Related:

Kamar dai yadda dama aka sani bayan dogon zama da akayi ana jiran NYIF ta turawa mutane kudin toh a wannan karon abun ya sakeh chanja salo inda aka sake sabon tura shortlist wanda shi wannan short list din abunda ake bukatan kayi kawai shine ka bune account a bankin NPF 

Wanda aka turoma wannan message ta email sungani kuma yawanci sun bude account din wanda har an turomusu da account number

Toh abatareda an jima ba kawai sai mutane suka fara ganin alert na kudi a wannan sabon asusun da suka bude wasu su samu dubu dari biyu da hamsin wasu kuma dari takwas wasuma sama da haka suka samu kuma duk wanda sukayi wannan bude account dinne ake buruwa wannan kudi 

Saboda haka indai kasan anturoma wannan email din akan wayanka kuma ka bude account da wannan bankin toh fa ka kwantar da hankalinka inshallah zaka samu wannan kudi batare dawani jimawabah 

Inkuma baka yawan dubah message toh faa kaje ka dubah koh an turoma baka karanta bah domin wasu basu fiye karanta message bah sosai 

Allah ya bada sa a 

Post a Comment

0 Comments