Yadda zaka cika sabon tallafin kudi na NG-CAREs program

Har yanzu zaku iya cika tallafin kudi na gwanmatin tarayyan Nigeria da kuma kungiyoyi wato NG-CARES 


Shirin na NG-CARES anyi shine domin tallafawa yan Nigeria ta fannin kasuwancin su dama rayuwa, wanda duk yake kasuwanci zai iya cikawa 

Kuma koh da kasuwancin ka ba babba bane wato masu karamin kasuwanci suma zasu iya cika wannan shiri koh dama baka yiwa kasuwancinka register da gwamnati bah ma ana bakada CAC da sauransu toh zaka iya yiwa cikawa a haka ba wata damuwa 

Hakama in kana da register da gwamnati zaka iya cikewa kuma za afi bawa wanda suke da register sama da wanda basu dashi kwata kwata

Yadda zaka ciki NG-CARES na kasuwancinka shine 

Da farko ka shiga https://www.ngcaresbusiness.org/ idan kashiga zai budema saika shiga inda zaka zabi state dinka saika zaba idan ka zaba zaikai ka inda zaka zaba wani tsarin kakeson cikewa a cikin shirin na NG-CARES saika zaba Daga nan zai kaika inda zaka cike form din saika lura wurin cikewa ka cike da kyau saikai submitA lura wurin cike date of birth dole saikasa shekara wata da kuma rana sannan yabaka daman yin submitting idan baka sakabah toh fa baraka samu daman yin submitting bah 

Sannan wanda yaka na jaharsa yaki shiga toh fa daga jaharsane saidai ya tuntubeso koh sun rufene koh kuma akwai yadda zasu mai 

Allah ya bada sa a 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

0 Comments